Description
Labari ne na wata jarumar ‘yar jarida mai ƙarfin hali da jajircewa wadda ta zama ƙalubale da ciwon ido ga manyan masu mulki da ƙarfi a cikin al’umma, ‘yan siyasa, ‘yan kasuwa, jami’an tsaro da ma wasu daga cikin abokan aikinta ‘yan jarida.





Reviews
There are no reviews yet.