Description
Domin sanin mahimman abubuwa game da azumin watan Ramadan da Shauwal da Zulhajj gami da yadda ake yin layya, Ittakafi, Lailatul ƙadri, ramuwar azumi, yadda ake duban watan azumi, abubuwan da suke karya azumi da zakkar fidda kai, da sauransu duka acikin wannan littafin
Reviews
There are no reviews yet.