Description
Bawa na bai kusance ni ba da wani abu da na fi so fiye da abin da na wajabta masa, bawa ba zai gushe ba yana kusanta ta da nafiloli har sai na so shi, idan na so shi sai na zama ganinsa da yake gani da shi, na zama hannunsa da yake riƙo da shi, na zama ƙarfasa da yake tafiya da ita, in ya roƙe ni zan ba shi , in ya nemi tsari daga gare ni zan tsare shi, ban taɓa kai kawo ba cikin wani abu da zan yi kamar yadda nake kai kawo kan karɓar ran mumini, yana ƙin mutuwa ni kuma ina ƙin bata masa rai”
Wannan hadisi ne babba, sananne, ingantacce kuma mutawatiri, Imamu Buhari da Ahmad da sauransu sun ruwaito shi. Sannan kuma wannan hadisi yana cike da ɗimbin fa’idoji da darussa masu yawa.
Rumasa’u Muhammad Kallamu –
All contents in this book have been posted.