Availability: In Stock

DAMAKWARAƊIYYA

400.00

Wajibi ne mu sani cewa, abin da ake nufi da addini shi ne, tsarin rayuwa wanda Allah Mahalicci ya shimfiɗa wa bayinsa domin su tafiyar da rayuwarsu a kai. Ba kamar yadda mafi yawanmu muke dunƙule shi a cikin Salla Azumi zuwa Hajji, karatun Al-Ƙur’ani da zikiri ba. Dalilina a nan shi ne, yayin da Allah ya kammala saukar da al-Kur’ani, cewa ya yi ya kammala mana addininmu a gare mu.

Description

Yana da kyau mu sani cewa, asalin wannan rubutu maƙabalace wadda na gabatar a wurare daban-daban, gabanin zaɓen da aka gudanar a Najeriya na shekarar 2019, domin wayar da kan yan ‘uwa Musulmi su san mecece
Damakwaraɗiyya. Mu sani cewa, babbar matsalarmu mu Musulmi ita ce, mafi yawanmu ba mu ma
san ma’anar addini ba. Wajibi ne mu sani cewa, abin da ake nufi da addini shi ne, tsarin rayuwa wanda Allah Mahalicci ya shimfiɗa wa bayinsa domin su tafiyar da rayuwarsu a kai. Ba kamar yadda mafi yawanmu muke dunƙule shi a cikin Salla Azumi zuwa Hajji, karatun Al-Ƙur’ani da zikiri ba. Dalilina a nan shi ne, yayin da Allah ya kammala saukar da al-Kur’ani, cewa ya yi ya kammala mana addininmu a gare mu.

Reviews

There are no reviews yet.

Be the first to review “DAMAKWARAƊIYYA”

Your email address will not be published. Required fields are marked *