Availability: In Stock

BINCIKE

Original price was: ₦650.00.Current price is: ₦400.00.

Da sannu a hankali cikin nutsuwa da ƙasaita, wata kyakkyawar sutaleliyar  budurwa mai matsakaicin tsaho siririya fara ƙal, fuskarta ta yalwatu da gashin  gira baƙin ƙirin da kuma gashin ido dogaye baƙaƙe kamar sala-salan yankan  lemo

Description

Da sannu a hankali cikin nutsuwa da ƙasaita, wata kyakkyawar sutaleliyar  budurwa mai matsakaicin tsaho siririya fara ƙal, fuskarta ta yalwatu da gashin  gira baƙin ƙirin da kuma gashin ido dogaye baƙaƙe kamar sala-salan yankan  lemo, ga ta da manyan idanu da dogon hanci tamkar alƙalami, da kuma ƙaramin  baki mai launin soyayya, wacce ba za ta fi kimanin shekaru goma sha takwas a  duniya ba, ta fito daga cikin wata tanfatsetsiyar mota ɓaƙa wadda jikinta ya sha  tintek, da ake yiwa laƙabi a Turance da (High Lander)

Reviews

There are no reviews yet.

Be the first to review “BINCIKE”

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Vendor Information

  • Store Name: Jidda Washa
  • Vendor: Jidda Washa
  • Address:
  • No ratings found yet!