Availability: In Stock

ALAKAR DA AURATAYYAR SAHABBAI DA AHLUL BAITI

400.00

Category: Tags: , ,

Description

Makasudin gabatar wa da ‘yan uwa ɗalibai mata wannan darasi mai albarka shi ne, domin su san darajar jinin (shugaban halitta وسلم عليه هللا صلى) wato ahlul baiti da kuma darajar Sahabbansa, bugu da ƙari kuma, su san surukantakar da aka samu a tsakanin ahlul baiti da Sahabbai ( عنھم رضي هللا(, Allah ya yarda da su baki ɗaya. Kuma su san cewa, babu wani sa-in-sa da aka samu tsakanin su, wanda dalilin hakan ne ma yasa aka samu auratayya tsakanin ahlul baiti da sahabbai a cikin ”ya’ya da jikoki da ”ya’yan jikoki da tattaɓa-kunne da um-um, wato ”ya’yan tattaɓa-kunne kenan, duk wannan fa ya faru ne bayan komawar (shugaban halitta وسلم ه علي هللا صلى ga Allah Azza wa Jalla). Sannan kuma, mu tabbatar da ƙarairayin da masu da’awar son ahlul baiti ke yi na sukar sahabbai da yi musu ƙage a kan abin da ba su ji ba Kuma ba su gani ba. domin cimma mummunar aƙidarsu.

Reviews

There are no reviews yet.

Be the first to review “ALAKAR DA AURATAYYAR SAHABBAI DA AHLUL BAITI”

Your email address will not be published. Required fields are marked *