Availability: In Stock

A KULA DA LAFIYA

400.00

Haƙiƙa sanin cutar da take tare da mara lafiya da kuma tantance wata cuta daga wata, itace ƙwaƙƙwarar makamar shawo kan cuta da gano sahihin maganinta. Don haka farkon abin da ya kamaci mai bayar da magani shi ne, ya yi ƙoƙarin gano cutar da take tare da mara lafiyar da zai ba wa magani, sannan kuma sai ya bayar da maganin da ya dace da ita cutar da ya gano.

Description

Jarrabar bayi da rashin lafiya wani tsari ne daga cikin tsare-tsaren Allah game da gudanar da al’amuran bayinsa.
Saboda haka Allah ne kaɗai yake da ikon ɗora wa bawa cuta, kuma shi kaɗai ne mai iya yaye wa bawa cuta. Kamar yadda ya ambata haka da kansa cikin Alƙur’ani inda yace.

1 review for A KULA DA LAFIYA

  1. Rumasa’u Muhammad Kallamu

    All contents in this book have been posted.

Add a review

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Vendor Information

  • Store Name: Abubakar Abbas Hotoro
  • Vendor: Abubakar Abbas Hotoro
  • Address: Kano
    Kano
    Kano
    700101
  • No ratings found yet!