fbpx
Friday, June 2, 2023
Home Littattafai Aure Nagartacciyar Rayuwar Aure

Nagartacciyar Rayuwar Aure

0.00

Domin karanta littafin, danna koren rubutun nan.

Nagartacciyar Rayuwar Aure

Category: Tags: , , ,

Description

Kasancewa rayuwar aure a musulunce ta ginu ne akan wasu haƙƙoƙi (nauye-nauye), da sai an kiyaye su take inganta kuma ta kyautata.

Naga ya dace in rubuta wannan littafi mai suna; Nagartacciyar Rayuwar Aure don fayyace wa ‘yan uwa Musulmai haƙƙoƙin zamantakewar aure; saboda a sami sauyi daga matsalolin da suke addabar ma’aurata Musulmai a rayuwarsu ta aure.

×