Description
Magidanta masu aiki ko kuma sana’a a nesa da inda iyalinsu suke rayuwa, mafi yawancinsu bayan sun yi ritayar aiki ko kuma wani dalili ya sa su dawowa cikin iyalinsu da rayuwa, to suna fuskantar matsalar rashin jituwa tsakanin su da iyalinsu, a sakamakon da da ba a sa kusa, ragamar jagorancin gidajensu a hannun
matansu take a matsayin wakilansu a lokacin da basa kusa
Reviews
There are no reviews yet.