Availability: In Stock

KIMIYYA DA AL’AJABAN AL-QUR’ANI

Original price was: ₦1,400.00.Current price is: ₦1,000.00.

Na rubuta wannan littafi Mai suna: “KIMIYYA DA AL’AJABAN AL-QUR’ANI” don na fitowa da masu karatu tarin abubuwan al’ajabai da suke tattare da al-ƙur’ani mai girma.

Description

Na rubuta wannan littafi Mai suna: “KIMIYYA DA AL’AJABAN AL-QUR’ANI” don na fitowa da masu karatu tarin abubuwan al’ajabai da suke tattare da al-ƙur’ani mai girma. Manufata a nan ita ce: mutane su gane cewar mu’ujizar ƙur’ani tazarce duk tunanin mai tunani domin kuwa zance ne na mahalicci wanda ba ya
kuskure. Ina mai jan hankalin al’umma da su karanta wannan littafin tare da aiki da ilimin
da ya ƙunsa domin samun al’umma tagari.

Reviews

There are no reviews yet.

Be the first to review “KIMIYYA DA AL’AJABAN AL-QUR’ANI”

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Vendor Information

  • Store Name: Usman Danliti Mato
  • Vendor: Usman Danliti Mato
  • Address:
  • No ratings found yet!