Description
Masara tana daya daga cikin amfanin gonar da akafi nomawa a Najeriya. Itace tafi
sauran amfanin gona yawan fadin kasa da ake nomata. Noman masara yana kara
bunkasa a Najeria sakamakon karuwar fasaha da dabarun noma. Masara itace abinci
mafi muhimmanci ga jama’a, dabbobi da masana’antu a Najeriya.
Sama da manoma miliyan hamsin (50m) ke noman masara da kuma mutane miliyan
Casa’in a wajen sarrafata da amfani nayau da kullun
Reviews
There are no reviews yet.