Description
Albasa wata nau,in amfanin gona ne daga dangin kayan lambu, wacce ake nomawa
akusan ko ina a duniya. Tana girma mafi akasari a cikin kwanso wacce ake amfani da
ita a kusan ko wanne gida, a ko-da yaushe.
Tana da matukar anfani a abinci. Babban amfanin ta shine sa girki kanshi ga nau ikan
abinci kala da ban da ban. Albasa tayi suna sosai wajen samar da kamshi da kuma
mai duk daga nau ikan abinci, kuma ita albasa ta kasance abinci tun daga gayen ta
har, izuwa kwayar ta albasa baki daya ana ci ta a matsayin abinci, ko kuma akanyi
amfani da ita acikin girki kamar miya ko nau,in abinci irin kayan lambu da ake ci
amatsayin abinci.
Reviews
There are no reviews yet.