Availability: In Stock

NAGARTACCIYAR RAYUWAR AURE

Original price was: ₦650.00.Current price is: ₦400.00.

Aure wani haɗi ne da ake yin sa tsakanin namiji da matar da ta halatta da aure a gareshi, bayan amincewarsu da juna, domin tabbatar da halaccin gudanar cuɗanya a tsakaninsu da kuma biya wa junansu buƙatar sha’awa ba tare da an sami wani zargi ba. 

Description

Abubuwan Da Sai da Su Aure Yake Zama Karɓaɓɓe: 

A musulunce aure na tabbata ne da tabbatar waɗannan abubuwa masu zuwa kamar haka: 

  1. Samuwar amincewar waɗanda za a ɗaurawa aure. 
  2. Waliyyin matar da za a aura. 
  3. Shaidu. 
  4. Sadaki. 
  5. Siga. (wato maganganun da aure yake dauruwa da su), kamar mai neman yace da waliyyin mace: ‘Ina neman auren wance’. Sai shi kuma waliyyin yace: ‘Na aura maka ita. 

1 review for NAGARTACCIYAR RAYUWAR AURE

  1. Rumasa’u Muhammad Kallamu

    All contents in this book have been posted.

Add a review

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Vendor Information

  • Store Name: Abubakar Abbas Hotoro
  • Vendor: Abubakar Abbas Hotoro
  • Address: Kano
    Kano
    Kano
    700101
  • 5.00 rating from 1 review