• -20% Jagoran Noman Farin Wake a Najeriya

    Jagoran Noman Farin Wake a Najeriya

    0

    Wake muhimmin abinci ne wanda yake da matukar amfani a jikin mutane da
    dabbobi, akwai manyan kasuwanni da ake saida wake kuma manoma suna sarrafa
    harawar wake don sayarwa alokacin rani don samun kudin shiga da kimanin kashi
    ashirin da biyar cikin dari (25%).

    Original price was: ₦500.00.Current price is: ₦400.00.
    Add to cart
  • -20% Jagoran Noman Masara a Najeriya

    Jagoran Noman Masara a Najeriya

    0

    Masara tana daya daga cikin amfanin gonar da akafi nomawa a Najeriya. Itace tafi
    sauran amfanin gona yawan fadin kasa da ake nomata. Noman masara yana kara
    bunkasa a Najeria sakamakon karuwar fasaha da dabarun noma. Masara itace abinci
    mafi muhimmanci ga jama’a, dabbobi da masana’antu a Najeriya.

    Original price was: ₦500.00.Current price is: ₦400.00.
    Add to cart
  • -20% Jagoran Noman Riɗi a Najeriya

    Jagoran Noman Riɗi a Najeriya

    0

    Ridi yana daya daga cikin amfanin da ake nomawa domin samar da man girki a
    duniya. Ya shigo Najeriya ne bayan yakin duniya na biyu. Sannan kuma ridi, ya
    kasance amfani mai kawo kudi, sakamakon karuwar bukatan sa daga kasashen
    waje. Ridi shine amfani mafi muhimmanci bayan gyada a cikin amfani gona masu
    samar da mai a Najeriya.

    Original price was: ₦500.00.Current price is: ₦400.00.
    Add to cart
  • -20% Jagoran Noman Shinkafa a Najeriya

    Jagoran Noman Shinkafa a Najeriya

    0

    Don samun kyakykyawar yabannya. Shinkafa na bukatar yanayi na zafi mai kimanin
    ma’auni digri 20-400C .
    Da rana shinkafa na bukatar yanayin zafi kimanin ma’aunin digri 30°C

    Original price was: ₦500.00.Current price is: ₦400.00.
    Add to cart
  • -20% Jagoran Noman Waken Soya a Najeriya

    Jagoran Noman Waken Soya a Najeriya

    0

    Waken soya yana daga cikin amfanin gonar da aka dauka a matsayin abinci, wanda
    ake shukawa kuma ake sarrafawa a kowace lahiya.

    Original price was: ₦500.00.Current price is: ₦400.00.
    Add to cart
  • -20% Jagoran Noman Albasa A Najeriya

    Jagoran Noman Albasa A Najeriya

    0

    Albasa wata nau,in amfanin gona ne daga dangin kayan lambu, wacce ake nomawa
    akusan ko ina a duniya. Tana girma mafi akasari a cikin kwanso wacce ake amfani da
    ita a kusan ko wanne gida, a ko-da yaushe.

    Original price was: ₦500.00.Current price is: ₦400.00.
    Add to cart
  • -17% Waiwaye Kan Harshen Makaɗi A Zubin Waƙar Baka

    Waiwaye Kan Harshen Makaɗi A Zubin Waƙar Baka

    0

    Baiwa ta naƙaltar harshe da iya samarwa da sarrafa kalmomi a tsari da ɗabi’ar al’umma
    hanya ce wadda take ba da dama a shirya waƙoƙi kuma a rera wa jama’a.

    Original price was: ₦600.00.Current price is: ₦500.00.
    Add to cart