-
-38%
AJIYAR ZUCIYA
0Wannan littafi mai suna Ajiyar Zuciya da Mallam Aminu Isma’il Sagagi ya rubuta, ya ƙunshi waƙoƙi guda Arba’in a kan al’amura daban-daban. Abubuwan da suka sosa zuciyar marubucin da waɗanda suka ƙayatar da shi a kimanin shekaru Ashirin da suka wuce ne suka kai shi ga rubuta su, domin ya bayyana wa duniya irin ɗanɗanon da zuciyarsa ta samu daga waɗannan al’amura, a cikin wannan bayani da aka yi ta sigar waƙa.
-
-37%
BABBAN KUNDI
0Shin kuna buƙatar sanin adadin harufa, ɗigo, wasula, kalmomi, ayoyi, ruwayoyi, ƙira’o’i, waƙafi, adadin wasu kalmomi, mu’ujoji, hallitar ɗan-adam, tarihin malaman ruwayoyi da sauransu, duka akan Alƙur’ani, to ku duba wannan littafin.
-
-37%
BAKANDAMIYAR SARKINFADA
0AMSHIN WAƘOƘI
(Bakandamiya, Mala’ikun Ubangji, Littattafan Ubangiji, Manzannin Ubangiji,
Kaddarar Ubangiji, Ni’imomin Ubangiji, Sharrin Zuciya, Nasiha da Kammalawa) -
-37%
GOGAYYAR RAYUWA
0Magidanta masu aiki ko kuma sana’a a nesa da inda iyalinsu suke rayuwa, mafi yawancinsu bayan sun yi ritayar aiki ko kuma wani dalili ya sa su dawowa cikin iyalinsu da rayuwa, to suna fuskantar matsalar rashin jituwa
-
-20%
Hukuncin Dogara Da Hoto Da Vidieo A Murya A Kotun Sharia
0Bayan haka, Allah Maɗaukakin Sarki ya sanya wannan addini ya dace da rayuwa
da juyawar halaye na ɗan Adam. Komai yana da hukuncinsa da matsayinsa a cikin
Shari’ar wannan addini. Saboda Allah Maɗaukaki shi ne ya halicci ɗan Adam kuma
shi ya saukar da Shari’ar (Al-A’raf:54; Al-Mulk:14). -
-33%
JAKAR MAGORI
0Wakar Dogaro ga Allah
Amshin ta:
Ina da Allah ba ni da raki
Komai gare Shi na ke maida shi
1.Bismillahi ya Rahmanu
Na fara da kiran sunan Shi
2.Na yi salati gun Manzon Shi
Shi ne ɗaha abin ƙaunar Shi
3.Don Ya ninkan salati goma
Ga-ni-ga-shi cikin fadar Shi -
-20%
Ƙaidoji 16 Da Za Su Sa Unguwarku Ta Fi Sauran Unguwanni
0Da sunan Allah Mai Rahama MaiJin kai. Tsira da aminci su tabbata ga Annabi
Muhammad (S.A.W) da alayensa da sahabbansa. -
-37%
-
-38%
MATACCEN BURI
0Ƙaddara ka shi biyu ce: Akwai wacce Allah ke ƙaddarawa bawansa, da kuma wacce baki da son zuciyar bawa ke kawa kansa, kamar dai yadda tawa ta kasance ta sanadana.
-
-21%
Sauro Halittar Allah Mai Ban Al’ajabi
0Lallai ne, Allah bã Ya jin kunyar Ya bayyana wani misãli, kõwane iri ne, sauro da abin da yake bisa gare shi. To, amma waɗanda suka yi ĩmãni, sai su san cewa lallai shi ne gaskiya daga Ubangijin su, kuma amma waɗanda suka kãfirta