-
-37%
ALAKAR DA AURATAYYAR SAHABBAI DA AHLUL BAITI
0Original price was: ₦630.00.₦400.00Current price is: ₦400.00. -
-37%
BITA A CIKIN TARIHIN SHUGABA
0Original price was: ₦630.00.₦400.00Current price is: ₦400.00.Nasabar manzon Allah sallahu Alaihi wa sallama tana tiƙewa har zuwa ga Annabi Ibrahim Hikimar Ubangiji ta ƙaddara cewa shi Annabi Ibrahim wanda shi ne kakan Annabawan Bani Isra’ila, kuma shi ne dai zai zama kakan Annabi Muhammadu Balarabe daga tsatson Annabi Isma’il.
-
-60%
-
-20%
Soyayyar Barira da Mugir
0Original price was: ₦500.00.₦400.00Current price is: ₦400.00.Tarihin wata soyayya Mai qarfe da ta kullun atsakani wani sahabi “Mugir da matarshi “Barira”
Da yadda makomar aurensu ya kasance -
-60%
-
-60%
Tahamisin Waƙaƙƙen Ƙai’idojin Rubutun Hausa
0Original price was: ₦5,000.00.₦2,000.00Current price is: ₦2,000.00. -
Wanene Bahaushe?
0₦400.00Littafi ne da ya ƙunshi tarihin Bahaushe tun asali, da yanayin yanda yake gudanar da rayuwarsa da zamantakewarsa kafin zuwan addini da kuma bayan zuwan addini.
-
-60%
Wasannin Kwaikwayo Na Hausawa
0Original price was: ₦5,000.00.₦2,000.00Current price is: ₦2,000.00.Wannan littafi yana ɗauke da bayanai tare da misalan wasannin kwaikwayo na Hausawa. Yana ɗaya daga cikin littattafan da WAEC suka karɓa domin sakawa a makarantun sakandare.