-
-38%
NAGARTACCIYAR RAYUWAR AURE
1Aure wani haɗi ne da ake yin sa tsakanin namiji da matar da ta halatta da aure a gareshi, bayan amincewarsu da juna, domin tabbatar da halaccin gudanar cuɗanya a tsakaninsu da kuma biya wa junansu buƙatar sha’awa ba tare da an sami wani zargi ba.
-
-38%
ZOBEN ALƘAWARI
0Wasu shekaru masu yawa a can baya da suka shuɗe.
Matsanancin gudu take ci iya ƙarfinta ko waiwayen baya ba ta yi, dafe da turtsetsen cikinta kamar an kifa ƙwarya, da ya hana ta samun damar yin gudun sosai.