YARJEJENIYAR WIKIHAUSA LTD DATA SHAFI MAI SIYA

Wannan yarjejeniya ce da aka kulla tsakanin Mai-Siya da kuma Wikihausa ltd. La akari da samin iko da kuma yin amfani da dandalin wikihausa, Mai-Siya ya aminta da ka idoji da sharuda da aka zayyana kamar haka:

SAYAN RUBUTU/AIKIN DA AKAYI

Mai siya ya aminta ya siya kayan da dandalin wikihausa ltd ya samar akan farashi da ka doji na dandalin.

BIYAN KUDI

Kadai za a biya kudin da ka siya littafi/kasida/abin da aka daura ne ta hanyar biyan kudi da dandalin ya tanadar. Mai siya ya amince daya biya 

HAKKIN MALLAKA

Mai-Siya ya sani cewa abin da ya siya don amfanin sa kadai. Wannan baya bashi damar hakkin mallaka.M

 

DAWO/MAIDA KUDI

Dawo da kudi zai gudana ne akan tsarin doka ta dandalin wikihausa ltd.

LADUBBA GA MAI-SIYA

Mai-Siya ya aminta daya kiyaye dukkan tsare-tsaren dandalin wikihausa ltd da kare al’adunta da kuma kauracewa kowane iri aiki da ya sabawa doka ko wanda zai cutar da hakkin wasu.

YANKE HULDA

Dandalin wikihausa ltd shike da hakkin yanke hulda da mai siya ta hanyar kulle shafin san a wikihausa ltd dalilin karya dokoki da sharuda da aka tanadar.

MADOGARAR DOKA

Wannan yarjejeniya zata kasance tana dogara karkashin gudanarwar dokokin Nijeriya. Idan aka cike wannan akwati dake kasa, to mai siyarwa/marubuci ya nuna gamsuwa da karbar wandanan dokoki da sharuda da aka zayyana a cikin wannan yarjejeniya.

Na fahimta kuma na Amince