• DAMAKWARAƊIYYA

    0

    Wajibi ne mu sani cewa, abin da ake nufi da addini shi ne, tsarin rayuwa wanda Allah Mahalicci ya shimfiɗa wa bayinsa domin su tafiyar da rayuwarsu a kai. Ba kamar yadda mafi yawanmu muke dunƙule shi a cikin Salla Azumi zuwa Hajji, karatun Al-Ƙur’ani da zikiri ba. Dalilina a nan shi ne, yayin da Allah ya kammala saukar da al-Kur’ani, cewa ya yi ya kammala mana addininmu a gare mu.

    400.00
    Add to cart