A yau za mu koyi yadda ake creepes da vegitable.
Abubuwan da ake buƙata:
- Fulawa
- Kwai
- Madara
- Bakin powder
- Maggi,
- Gishiri,
- Cabbage,
- Carasrot,
- Koren tattasai
- Albasa,
Yadda ake haɗawa
- A kwaɓa fulawa da ƙwai da butter da madara da baking powder, a sa maggi da gishiri kaɗan,
- A yi kwaɓin kamar za a yi wainar fulawa, amma kar ya yi ruwa kwaɓin
- Sannan a yanka vegetables a soya su a ajiye a gefe
- Sai a ɗora fraying pan a sa mai kamar za a soya wainar fulawa, a zuba kwaɓin fulawar a ɗan rufe.
- Idan ya soyu a cire, sai a zuba kayan haɗin a ciki, a dinga naɗewa,
Domin sanin yadda ake danbun nama danna nan