Yadda Ake Plaintai Chips

0
67

Yadda ake haɗa plain chips

Abubuwan haɗawa

  1. Ɗanyar plantain
  2. Gishiri kaɗan
  3. Mai

Yadda ake haɗawa

  1. A samu ɗanyar plantain a yanka ta falan falan. Sai a barbaɗa gishiri kadan, a juya ko’ina ya ji.
  2. A ɗaura mai a kan wuta, in ya ɗan yi zafi, sai a zuba a soya, in ya yi, sai a tsane. A ci lafiya.

Domin sanin yadda ake mini pizza danna nan

 

labarin da ya wuceYadda Ake Faten Shinkafa
Labarin na GabaYadda Ake Lemon Tuffa