Yadda Ake Lemon Tuffa

0
66

Abubuwan da ake buƙata

  • Tufa 3
  • Madara 1
  • Pineapple flavour
  • Suga
  • Yadda ake haɗawa
  1. A wanke tuffar, a ɓare bayanta, a yanka ta ƙanana
  2. Sannan a markaƙa ta a blanda, idan ya markaɗu, sai a tace da rariya me laushi, sannan a sa madara da sukari da flavour a jujjuya
  3. A sa ƙanƙara ko a sa shi a fridge, idan ana so, za a iya ƙara ruwa, amma da kaurin ya fi,

Domin sanin yadda ake potato balls danna nan

labarin da ya wuceYadda Ake Plaintai Chips
Labarin na GabaYadda Ake Iced Tea