Yadda Ake Iced Tea

0
61

A yau za mu koyi yadda ake iced tea. 
Abubuwan da ake buƙata.

•Ganyen shayi
•Suger
•Lemon tsami
•Na’ana
•Kanunfari

YADDA AKE HAƊAWA
1. Za a dafa duka kayan, amma ban da suger da leman tsami. dafa suger da ruwa. A matse lemon tsami a kofi, a ajiye gefe ɗaya.
2.  A tace ganyen shayi da rariya, zuba suger da lemon tsami.
3. A saka cikin frig(Refrigerator) ya yi sanyi sosai.
4. Idan za a sha, a saka ganyen na’ana da aka tsinka guda biyar a ciki, da lemon tsamin da aka yanka ake kewayo a ciki. A kuma ɗauki slice ɗaya a yanka bakinsa kadan, a saka a jikin bakin kofin.
5. Za a sha da sitiro.

labarin da ya wuceYadda Ake Lemon Tuffa
Labarin na GabaYadda Ake Haɗa Sandwich kebab