Yadda Ake Filling Ɗin Donut

0
98

A yau za mu koyi yadda ake filling ɗin Donut

Abubuwan da ake buƙata

  • 1/2powdered milk
  • Vanilla flavor
  • Madarar gari

Yadda ake haɗawa

  1. A samu kwano me tsafta, a zuba condensed milk, sai a kawo wannan madarar garin a zuba a juya, sosai sai a ɗiga vanilla flavour a juya.
  2. A samu pipping bag, a ɗura sai a ɗauko donut ɗin a bula a ringa tura pipping bag ɗin a ciki, a ɗura har sai ya cika.

Domin sanin yadda ake kunin goriba danna nan

labarin da ya wuceYadda Ake Melon Juice
Labarin na GabaYadda Ake Kunun Goriba