fbpx
Wednesday, September 27, 2023

Khadija Yusha'u (Amira)

Khadija Yusha'u (Amira) Babbar ɗalibar Addini ce, wacce ta karanci abin ci da lafiyar sa (Food and Nutrition) da kuma ƙwararriyar mai haɗa abin ci da kuma koyar da aikin hannu.

Yadda Ake Stuffed Meat

A yau za mu koyi yadda ake stuffed meat. Stuffed meat abinci ne da ake yin sa daga nama, yana da matuƙar daɗi musamman ma...

Yadda Ake Bandashe

A yau za mu koyi yadda ake bandashe. Bandashe abinci ne da ake yin sa daga gurasa, yana da sauƙin sarrafawa da daɗin ci, musamman...

Yadda Ake Gurasar tanderun Nasara (OVEN)

A yau za mu koyi yadda ake gurasar tanderun Nasara (Oven). Abubuwan da ake buƙata Fulawa Yis Kantu/riɗi Sikari gishiri Yadda ake haɗawa A sami fulawa...

Yadda Ake Gurasar Tukunyar Ƙarfe

A yau za mu koyi yadda ake gurasar tukunya, gurasar tukunya abinci ne da ake yin sa daga fulawa, gurasa na da sauƙin sarrafawa...

Yadda Ake Gurasar Tanderu

A yau za mu koyi yadda ake gurasar tanderu. Gurasa abinci ne da ake yin sa daga fulawa, ya samo asali ne daga abincin Larabawa,...
×