Khadija Yusha'u (Amira) Babbar ɗalibar Addini ce, wacce ta karanci abin ci da lafiyar sa (Food and Nutrition) da kuma ƙwararriyar mai haɗa abin ci da kuma koyar da aikin hannu.
Abubuwan Buƙata
Gero
Wake
Kuli
Maggi
Gishiri
Citta
Kanunfari
Barkono
Cucumber
Tomato
Albasa
Cabbage
Man gyaɗa
Yadda Ake Haɗawa:
Ki samu surfaffen geronki, Wanda babu dusa a jiki, sai ki wanke shi, ki rege shi, da koko saboda tsakuwa...
Burabusko: Burabusko abincin gargajiya ne, wanda ya samo asali daga Barebari; wanda ake yin shi da gero.
Gero na ƙunshe da sinadiran calcium, copper, iron,...