Azumin watan Ramadana na da falala mai yawa, daga cikin falalar akwai:
1. Azumi garkuwa ne. Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam); ya umarci wanda sha'awar...
Falalar Watan Ramadana - Hadisi ya tabbata daga Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) cewa, "Wanda ya azumci watan Ramadan, yana mai imani da neman...