fbpx
Tuesday, September 26, 2023

Dr. Yasir Aminu Ado

Ni dalibin likitanci ne nayi karatun likitanci a Kasar Sudan, Ina koyar da daliban jami'a masu tasowa ilimin karutun likitaci a saukake cikin harshen Hausa

Ilimin Fisiyoloji (Physiology ) Cikin Harshen Hausa Kashi na Farko Masaitin jiki (Homeostasis)

https://youtu.be/Xyf_ngfV2zs Fisiyoloji (Physiology) Ilmin sanin yadda jikin ɗan Adam yake aiki da kuma aiwatar da dukkan al'amura na jiki.  Darasi na farko da ake fara yi...
×