fbpx
Tuesday, September 26, 2023

Dr. Adamu Bala

Sunana Dr Adam Bala Husaini, likita da yake aiki a sashin lafiyar iyali (Family Medicine), a asibitin Ƙwararru na Murtala Muhammad Specialist Hospital, Kano Nigeria. Kuma shugaban sashin lafiya na wikiHausa

Ciwon Suga (Diabetes)

Ciwon suga sinadari ne mai matuƙar amfani a jikin mutum. Ana samun sa daga abincin da muke ci da kuma abubuwan da muke sha. Idan...

Ciwon Hanta (Hepatitis B)

Hanta, ɗaya ce daga cikin sassan jikin ɗan adam. Kuma jigo ce wajen kula da tafiyar da jikin ɗan adam. Mutum ba zai iya...

Ciwon Mara Lokacin Al’ada

Ciwon mara lokacin al'ada yana ɗaya daga cikin 'premenstrual syndrome' da aka yi bayani a baya. Galibi, ciwon ba mai tsanani ba ne, amma yakan...

Yanayin Jinin Al’ada

Jinin al'ada ya sha bamban tsakanin mata. Ba lallai yanayin jinin al'adar mace da wata macen ya zama iri ɗaya ba. Kwanakin da kika saba...

Dalilin Yin Jinin Al’ada (Haila)

A kowane wata, mahaifa tana yin wasu shirye-shirye domin ɗaukar juna biyu. Wannan shirye-shiryen yana farawa ne da zarar mace ta kai shekarun fara...
×