Sunana Amina Yusuf Gwamna Shugaba Kungiya Mace ta Musamman da ke kokari inganta rayuwar Mata da kanana Yara. Marubuciya litattafai hausa. Kuma Shugaba Makarantu Abu-Nusaiba Da ke Ring road, kano.
Ana gyara soyayya ne ta fahimtar ma'anar so, zuciya. Alamomin soyayya, rabe-raben soyayya da dai Sauransu .
Da farko yadda ake gyara soyayya yana da...
YADDA AKE GYARA SOYAYYA
Ana gyara soyayya ne ta fahimtar ma'anar so, zuciya, alamomin soyayya, rabe-raben soyayya da dai Sauransu .
Da farko mu fahimci So...