fbpx
Friday, September 29, 2023

Amin Yusuf Gwamna

Sunana Amina Yusuf Gwamna Shugaba Kungiya Mace ta Musamman da ke kokari inganta rayuwar Mata da kanana Yara. Marubuciya litattafai hausa. Kuma Shugaba Makarantu Abu-Nusaiba Da ke Ring road, kano.

Yadda Ake Tsaftace Baki

Baki na da buƙatar kulawa ta musamman, domin kawar da wari, da cututtuka, da zubewar haƙora. Rashin tsaftace baki na haifar da matsala a tsakanin...

Yadda Ake Shafa Jiki Na Musamman Ga Ma’aurata.

Shafa jiki yana inganta rayuwar ma'aurata. Domin abu ne dake isar da soyayya. Rashin sa kuma na kawo ƙiyayya da nesanta ma'aurata. Kowanne mutum yana...

Yadda Ake Ayyukan Gida Domin Taimakon Juna

Akwai wata sananniyar hanya da ma'aurata ke bi domin ƙara donƙon soyayyar aurensu. Ita ce taimaka wa juna a wajen ayyukan gida. Yadda gidansu...

Yadda Za Ki Yi Mu’amala Da Uwar Mijinki

Mahaifiyar miji ita ce mace mafi ƙima da daraja a wajensa. Kuma ita ce mafi kusanci da shi. Ita ce ɗan mukullin arziƙinsa, ɗaukakarsa, da...

Yadda Ake Wankan Soyayya

Wankan soyayya ana yin sa ne a tsakanin ma'aurata. Kuma yana da tasiri sosai wajen sanya shaƙuwa. Abu ne mai matuƙar daɗi, da sanya...
×