fbpx
Friday, September 29, 2023

Amin Yusuf Gwamna

Sunana Amina Yusuf Gwamna Shugaba Kungiya Mace ta Musamman da ke kokari inganta rayuwar Mata da kanana Yara. Marubuciya litattafai hausa. Kuma Shugaba Makarantu Abu-Nusaiba Da ke Ring road, kano.

Yadda Ake Sabulun Salo Na Amare

A yau za mu koyi yadda ake sabulun salo na amare domin gyaran jiki da fata ta yi kyau, kyalli da kuma laushi. Abubuwan da...

Yadda Ake Garin Sabulu (Omo)

A yau za mu koyi YADDA AKE OMO, Omo na ɗaya daga cikin abubuwan amfanin gida na yau da kullum, wanda ke da matuƙar...

Yadda Za Ki Yi Wa Namiji Mai Shiru-shiru

Wani Namijin halitta ce shiru-shirunsa. Ba damar canja shi. Ba zai miki hira ba, kuma ba zai saurari hirarki ba. Sai ki yi nazari ki...

Yadda Za Ki Koya wa Mijinki Ko Matarka Wasanni.

  Wasannin ma'aurata Iri-iri ne. Suna ƙara danƙon soyayya da samun biyan bukata. Suna sa biyayya har ma da mallaka Rashin su kuwa, na sa ɗaya...

Yadda Za A Ci Jarrabawar Bala’in Da Ya Tsananta A Cikin Sauƙi

A duk lokacin da ka samu kanka cikin wani hali na matsi a rayuwa, to ka tuna daman can Allah yana jarrabar bayinsa da...
×