Allah Madaukaki ya ce da Manzonsa (Sallallahu alaihi wassallam):
"Ka kyautata karatun Alkur'ani matukar kyautatawa".Suratul Muzammil, aya ta 4.
Sai Manzon Allah tsira da amincin Allah...
Dalili daga Alƙur'ani da Hadisan Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasalam) sun tabbatar da cewa: "Tun kafin halittar bawa, Allah ya ƙaddara yadda bawa zai...