Yadda Ake Hada Lemon Tsamiya

0
238

Ko kunsan yadda akeyin  lemon tsamiya to ku biyomu domin kuji yadda akeyi……

Abubuwan Da Ake BuƘata

  • Tsamiya
  • Suger
  • Kanunfari
  • Citta
  • leman tsami

Yadda Ake Haɗawa

dafa suger da ruwa barshi ya huce.dafa tsamiya da ruwa,kanunfari da citta har misalin minti 30.tace tsamiyar abarshi ya huce yayi sanyi.

matse leman tsami a kuma yanka guda biyu yankan fadi.hada dafaffan suger acikin tsamiya zuba leman tsami da kuma wanda aka yanka a cikin jug.

asaka cikin frig(Refrigerator) yayi sanyi sosai kafin sha.zaka zuba ruwa dai dai tsamin da kakeso kafin sha.

domin sanin yadda ake yi danna koren rubutu