liƙawa: Yadda ake haɗa Gima Macaroni Jallof
Yadda ake haɗa Gima Macaroni Jallof
KAYAN HAƊI
Niƙaƙƙen nama
mai
Kayan miya
Tafarnuwa
Masoro
Girfa
Shammar
Sinadarin ɗanɗano
Yadda za a haɗa
Za a samu tukunya a zuba mai daidai yawan...