Rijista

Manufar wikiHausa ita ce yaɗa ilimin yadda ake yin komai cikin harshen Hausa a sauƙaƙe ta hanyar rubutu da hoto da bidiyo da sauti domin Hausawa da dukkanin waɗanda suke jin Hausa, don koyar abinda ya shafi  al’adu, addini, Tarbiya da kuma dukanin abinda ya shafi ilimin zamani. 

wikiHausa insakulofidiya ce (kundin ilimi) data tattaro ilimin bangarori da dama wanda ya shafi dukkan ilimin dan adam, ba manufarta bane tallata wata haja ta wata akidar siyasa ko rayuwa ba, kuma ba huruminta bane tallace tallacen rayuwa da kuma kayan kasuwanci ba, ba kuma labaran yau da kullum ba.

Domin zama memba a wikiHausa danna “Yi Rigista” dake kasan rubutun nan mai dauke da alamar kure.