Home Abinci Tukunyar Mace Ta Musamman
Tukunyar Mace Ta Musamman
₦0.00
Description
Abincinka MaganinkaÂ
Shari’a tana buƙatar mutum ya ci abinci mai kyau mai anfani a jiki da kwakwalwa. Wannan zai samarwa mutum lafiyayyen tunani.
Malamai suna cewa: Lafiyayyen hankali a lafiyayyen jiki ba ƙaramin alkhairi ba ne. Har ana abincinka maganinka. Wato idan baka ci abinci da zai iya zama magani agareka ba, to lallai kuwa zaka sha magani a matsayin abinci.
Yakamata kowa ya san mai yakamata ya ci. Kuma yaushe zai ci? Sannan yawan adadin da yakamata mutum yaci abinci.