Description
Ina gabatarwa al’umma wannan littafi ne, a matsayin gyara-kayanka, don haska mana wasu miyagun ayyuka da wasu daga cikinmu suke cusa kansu a cikinsu; ko sa bari don a samu sauyi na gari a nan gaba.
A Æ™arshe, ina fatan Allah Ta’ala Ya albarkaci wannan littafi da mai shi da sauran al’ummar musulmi gaba É—aya. Amin.
Reviews
There are no reviews yet.