fbpx
Sunday, April 14, 2024
Home addini Tsokaci Game Da Yaƙe-Yaƙe A Duniyar Musulmi

Tsokaci Game Da Yaƙe-Yaƙe A Duniyar Musulmi

0.00

Duniyar Musulmi, ko da ya ke tashe-tashen hankulan ya shafi duniyar baki ɗaya, amma babu inda aka mayar filin daga kamar duniyar Musulmi. Fara daga Palestine, Lebanon, Iraq, Syria, Libya, Yemen, Afghanistan, Somalia, Nigeria Niger, Chad da Cameroon. Ga kuma wuraren tarzoma kamar su Egypt, (Masar, Misra), Algeria da Sudan. Sai kuma ɗaiɗai kun Musulmi da suke kai farmaki jifa jifa, ko su tashi bama-bamai ko su yi harbin kan mai uwa-da-wabi a wasu ƙasashen na Turai, America da Africa. Wasu daga cikin Musulmin da suke cikin irin wannan fitinar suna ɗaukar cewar Jihadi su ke yi, a yayin da yammacin Turai, musamman kafafen yaɗa labaransu da wasu daga cikin ‘yan siyarsu suke jingina abin da ya ke faruwa da ta’addanci; harma takaisu ga ɗaukar duk wani Musulmi a matsayin ɗan ta’adda.

Description

Reviews

There are no reviews yet.

Be the first to review “Tsokaci Game Da Yaƙe-Yaƙe A Duniyar Musulmi”
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×