Description
Na rubuta wannan ɗan littafi ne don faɗakar da ‘yan uwana musulmai; game da yin riƙo da sahihan bayanan da suka shafi surar; Iza Ja’a, saboda su dace da irin abubuwan da magabatanmu na ƙwarai suka dace da su; sannan kuma su kuɓuta daga bin kururuwar shaiɗan da mataimakansa a kan sha’anin al’amuran addini.
Domin karanta cikakken bayani akan Sahihin Sirrin Ƙulhuwallahu Ahad danna koren rubutun nan.