Description
Ina farin cikin gabatar wa ‘yan uwana Musulmai waɗannan saƙonni a kan kishin kishiyoyi; tare da fatan za su samar da kyakkyawan yanayi tsakanin kishiyoyi da ke gidajen aure.
A ƙarshe, ina fatan Allah Ta’ala ya karɓa min, kuma ya datar da ni da sauran Musulmai duniya da lahira.