Description
Kasancewa rayuwar aure a musulunce ta ginu ne akan wasu haƙƙoƙi (nauye-nauye), da sai an kiyaye su take inganta kuma ta kyautata.
Naga ya dace in rubuta wannan littafi mai suna; Nagartacciyar Rayuwar Aure don fayyace wa ‘yan uwa Musulmai haƙƙoÆ™in zamantakewar aure; saboda a sami sauyi daga matsalolin da suke addabar ma’aurata Musulmai a rayuwarsu ta aure.