Description
Tunanin rubutu wannan ɗan littafi ya samu ne a cikin watan Sha’aban na shekarar hijira ta 1441, wanda yayi daidai da watan afrilu na shekarar miladiyya ta 2020.
Littafi ya ƙunshi fasalai uku (watau kasha-kashe guda uku); Kashi na farko na ba shi suna: KAMANNIN ANNABI, KYAN HALITTARSA DA SUFFARSA. Kashi na biyu na bashi suna: ƊABI’UN ANNABI S.A.W DA HALAYENSA. Shi kuma kasha na uku sai nab a shi suna: KOYI DA ANNABI MUHAMMAD Sallallahu Alaihi Wa Sallam.
Domin karanta cikakken bayani akan Matsayin Annabi Muhammad (S.A.W) danna koren rubutun nan.