Description
Ibadun na nafiloli da na kawo a wannan littafi ba sune duka waɗanda suka inganta
ba, ai ba su ma fi kashi biyar cikin ɗari ba, amma dai insha Allahu ko su kaɗai
mutum ya riƙe da yarda Allah zai dace. Saura da me ni dai na bincike a wurin
malamman sunnan na gaskiya.