fbpx
₦0.00

No products in the cart.

Home addini Gudunmowar Waƙafi/Hubusi

Gudunmowar Waƙafi/Hubusi

0.00

 Ma’anar Waƙafi

Waƙafi kamar yadda kuma ake iya kiransa hubusi ko tasbil ko tahbis) a shari’ance na nufin sallama dukiya ko kadara; sallamawa ta har abada don neman yardar Allah Maɗaukakin Sarki ga waɗanda mai waƙafin yake son su amfana da dukiyar ko kadarar.

Wannan ya haɗa da gina masallatai don masu yin sallah; ko makarantu ko haƙa rijiya don amfanar jama’a ko gina gidajen marayu ko gajiyayyu da dai sauran su.

Category: Tags: , , ,

Description

Error decoding the Instagram API json
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×