Description
Gabatarwa
Bismillahir Rahmanir Rahim
Godiya ta tabbata ga Allah ta’ala mahaliccin kowa da komai; mai jarraba bayinsa ta yadda yaso domin hikimomi da ba za su ƙirgu ba.
Tsira da amincin Allah su tabbata ga shugaban halitta baki ɗaya Manzon rahama da alayensa da sahabbansa gaba daya.