Description
Wannan shi ne fassarar littafin Fiƙhul Muyassar na biyu da na fassara shi zuwa Hausa; don kusantowa da ‘yan uwana mata muhimman hukunce-hukuncen da ya ƙunsa, da suka shafe mu.
₦0.00
Domin karanta littafin, danna koren rubutun nan.
Wannan shi ne fassarar littafin Fiƙhul Muyassar na biyu da na fassara shi zuwa Hausa; don kusantowa da ‘yan uwana mata muhimman hukunce-hukuncen da ya ƙunsa, da suka shafe mu.
Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.