fbpx
₦0.00

No products in the cart.

Home addini Damakwaraɗiyya Da Matsayinta A Mahangar Musulunci

Damakwaraɗiyya Da Matsayinta A Mahangar Musulunci

0.00

Domin karanta littafin, danna koren rubutun nan.

Damakwaraɗiyya Da Matsayinta A Mahangar Musulunci

Description

Yana da kyau mu sani cewa, asalin wannan rubutu maƙabalace wadda na gabatar a wurare daban-daban, gabanin zaɓen da aka gudanar a Najeriya na shekarar 2019, domin wayar da kan yan ‘uwa Musulmi Su san mace ce Damakwaraɗiyya.

Mu sani cewa, babbar matsalarmu mu Musulmi ita ce, mafi yawanmu ba mu ma san ma’anar addini ba. Wajibi ne mu sani cewa; abin da ake nufi da addini shi ne; tsarin rayuwa wanda Allah Mahalicci ya shimfiɗa wa bayinsa domin su tafiyar da rayuwarsu a kai. Ba kamar yadda mafi yawanmu muke dunƙule shi a cikin Salla Azumi zuwa Haji, karatun Al-Ƙur’ani da zikiri ba. Dalilina a nan shi ne; yayin da Allah ya kammala saukar da al-Kur’ani, cewa ya yi ya kammala mana addininmu a gare mu.

Error decoding the Instagram API json
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×