fbpx
Monday, April 15, 2024
Home Aure Auren Haɗi

Auren Haɗi

0.00

Description

Auren Haɗi Littafin da Khadija Adam Ameenu (Ummi Dija) ta wallafa shi; Auren Haɗi Littafi ne da yake nu na muhimmancin yiwa iyaye biyayya; Inda acikin Littafin Iyayen Meena da Iyayen Fu’ad suka haɗa aure tsakanin Fu’ad da Meena ba tare da sanin su ba; Meena bata son auren saboda tana da wanda take so; amma se ta yarda ta yiwa mahaifinta biyayya, Inda daga ƙarshe biyayyar da tayi ta zame mata Alkhairi.

Domin karanta cikakke bayani akan Ma’anar Aure danna nan

×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×