Jin rashin gamsuwa da zakuwa wajan jin alamar mutum kamar zaiyi amai.
Dalilan Dake Kawo Tashin Zuciya
Za’a iya samun tashin zuciya a sakamakon wata cuta ko wani yanayi da jikin dan adam kaiya samu
Motion Sickness:
Yanayi da kaiya haifar da cuta a sakamakon tafiya a abin hawa.
- Tashin zuciya (nausea)
- Rashin samun balance
- Amai (vomiting)
Concussion:
Samun rauni a kwakwalwa sakamakon duka ko naushi (blow) a kai ko girgiza kai ba bisa ka’idaba
- Tashin zuciya (nausea)
- Amai (vomiting)
- Akan iya rasa human memory
Alcohol Abuse:
Yanayin ko salon shaye-shaye ba bisa ka’idaba.
- Tashin zuciya (nausea)
- Amai (vomiting)
- Craving ko physical defence
Morning sickness:
Inda aka firaja a da kuma bada sunan tashin zuciya kacokan shine zargin ko samun juna biyu.
Halaiyar Mu Dake Kawo Tashin Zuciya
- Shan magunguna na kwaya da ban da ban ba tare da anci abinciba.
- Yawan cin abinci a cika ciki tab
- Ƙaran cin cin abinci a zauna da yunwa
- Yawan kwankwa dar barasa ko shaye shaye
- Tsintar kai a yanayin tafiya a jirki ko mota.
Hanyoyin Kare Kai Daga Tashin Zuciya
- Samar da wadataciyyar iska a abin hawa jirgi ko mota.
- Cin abinci akan lokaci ko ka’ida batare da ci kadan ba ko cikawa.
- Rage cin abinci me maiko yayin karyawa zuwa daga war rana.
- A yawaita karyawa da (dry food) busashen abinci kamar biscuit cabin.
- Kada a zura hannu a baki dan kakaro mai.
- Samun hutawa da wadataccen bacci sannan aguji cin abinci ne bata ciki.
- Kai ziyara asibiti dan banban ce meke kawo tashin zuciya, da dora mutum akan hanyar data tace na shawar wari ko magani
Domin karanta bayani akan Bayayanar Nau’in Abinci Mai Gina Jiki A Cikin Fitsare (Proteinuria) Danna nan
[…] Karanta cikekken bayani akan menene Nausea (Tashin Zuciya) […]